Naira tayi daram dam da Dala, ta kara daraja akan Fam

Naira tayi daram dam da Dala, ta kara daraja akan Fam

- Naira ta kara daraja akan Fam amma batayi motsi akan dalar Amurka ba

- Wannan sabon labarin ya fito ne bayan CBN ta saki $20,000 zuwa kasuwan canji

A yau Juma’a, 21 ga watan Afrilu kudin Najeriya ta ki motsi akan dala inda aka tashi a N385/$1 a kasuwan canji kamar yadda take tun ranan Laraba.

Amma kudin Najeriyan ta kara daraja da N5 akan Fam inda aka tashi kasuwa a N490.

Wannan sabon farashin ya fito ne bayan babban bankin Najeriya CBN ta saki kudi $20,000 ga kasuwan canji ga kananan yan kasuwa.

Naira tayi daram dam da Dala, ta kara daraja akan Fam

Naira tayi daram dam da Dala, ta kara daraja akan Fam

Babban bankin ta bayyana cewa taki sauraron kiraye-kirayen da wasu bankunan Washington DC cewa ta rage darajar Naira.

KU KARANTA: Yan Boko Haram sun halaka soji

Kakakin CBN, Isaac Okoroafor, yayi bayani ga manema labari bayan ganawar bankin duniya inda sukace a rage darajar Naira.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel