Shugaba Buhari ya mika sakon jajensa ga iyalan wadannan suka mutu a gidan kallon kwallo

Shugaba Buhari ya mika sakon jajensa ga iyalan wadannan suka mutu a gidan kallon kwallo

-Akalla mutane 7 sun hallaka a gidan kallon kwallo a Calabar

-Kungiyar kwallon kafan Manchester United ta aika sakon jajenta

Shugaba Muhammadu Buhari ya mika sakon jajensa ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu sanadiyar rikitowan falwaya kan kwanon gidan kallon kwallo a jihar Cross River a ranan Alhamis, 20 ga watan Afrilu.

Shugaba Buhari ya mika sakon jajensa ga iyalan wadannan suka mutu a gidan kallon kwallo

Shugaba Buhari

Ya bayyana wannan ne ta shafinsa na Facebook inda yace:

"Na samu labarin hallakan rayuwan wasu yan Najeriya a gidan kallon kwallo a Calabar, jihar Cross River a jiya da dare cikin tsoro da fargaba.

KU KARANTA: Amfanin zogale ga lafiyar mutum

Ina taya gwamnatin jihar Cross River da masoyan kwallon kafa a fadin kasa juyayi akan abin da ya faru.

Ina mika sakon ta’aziya nag a iyalai da abokan wadanda suka kwanta dama."

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel