Magu, Monguno sunyi sallar Juma’a tare da shugaba Buhari

Magu, Monguno sunyi sallar Juma’a tare da shugaba Buhari

-Ga wata sabuwar hujjar cewa shugaba Buhari na cikin koshin lafiya da walwala

-Ya halarci sallar Juma’a yau a masallacin Villa

Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci sallar Juma’an yau, 21 ga watan Afrilu a masallacin fadar shugaban kasa da ke Aso villa Abuja.

YANZU-YANZU : Magu, Mongunosunyi sallar Juma’a tare da shugaba Buhari

YANZU-YANZU : Magu, Mongunosunyi sallar Juma’a tare da shugaba Buhari

Wadanda suka halarci sallan tare da shugaban kasa sun gwamnan jihar Neja, Abubankar Sani Bello; ministan shari’a, Abubakar Malami; NSA Babagana Munguno; shugaban hukumar DSS, Lawal Daura, da mukaddashin shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu.

KU KARANTA: Amfanin zogale ga lafiyar dan Adam

Sauran sune Abba Kyari, sakataren din-din-din fadar shugaban kasa, Jalal Arabi da kuma mai magana da yawun shugaban kasa, Garba Shehu.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel