Abin da Buhari yake faɗa game da magoyan kwallon kafa 30 da suka mutu a gidan kallo a garin Calabar

Abin da Buhari yake faɗa game da magoyan kwallon kafa 30 da suka mutu a gidan kallo a garin Calabar

- Cross River inda magoyan kwallo wajen 30 suka rasa rayuwarsu da suka je ganin kwallo

- Shugaban na mika ta'aziyyar zuwa gwamnati da jama'ar jihar Cross River

- Shugaban yayi ya mika ta'aziyyar ga iyali da kuma abokai

- Buhari ya yaba wa gwamnatin jihar domin mataki na kafa wani hukumar bincike na lamarin

Shugaba Muhammadu Buhari na gigice da bakin ciki da ya ji abin tausayi da ya faru a Calabar jihar Cross River inda magoyan kwallo wajen 30 suka rasa rayuwarsu da suka je ganin kwallon kafa a gidan kwallo dadaren Alhamis 20 ga watan Afrilu.

KU KARANTA: Akalla yan kallon kwallo 30 ne suka hallaka yayinda suke kallon wasan Manchester United da Anderlecht a jihar Cross River

A cikin wata sanarwa da Garba Shehu, musamman mataimaki ga shugaban kasa a kan harkokin watsa labarai ya sanya hannun, Shugaban na mika ta'aziyyar zuwa gwamnati da jama'ar jihar Cross River, da kuma magoya kwallon kafa a kasar a kan haɗari.

NAIJ.com ya ruwaito cewar, Shugaban kasa Buhari ya yaba wa gwamnatin jihar domin mataki na kafa wani hukumar bincike na lamarin, kuma da tayin da taimako ga wadanda ke fama da iyalansu.

Shugaban ya mika ta'aziyyar ga iyali da kuma abokai na musamman matasa wadanda ke fama

Shugaban ya mika ta'aziyyar ga iyali da kuma abokai na musamman matasa wadanda ke fama

KU KARANTA: Cututtuka 7 da zogale ya ke magani

Shugaban ya mika ta'aziyyar ga iyali da kuma abokai na musamman matasa wadanda ke fama, wanda kwatsam rasuwarsu na wani babban matsala, ba kawai ga iyalansu, amma kuma ga al'umma dake kauna kwallon kafa.

Ya yi addu'a da cewa Allah Madaukakin Sarki zai sa sun huta da kuma ba masu makoki ɗauriya kan hasãra.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan NAIJ.com bidiyo na nuna iyali na mai kananan ciniki da aka kashe ta kau- harsashi na kuka bukatar adalci

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zaben Anambara yana daga cikin mafi muni zabe da aka gudanar tun 1999 da Najeriya ta dawo mulkin dimokradiyya - Kungiyar PLAC

NAIJ.com
Mailfire view pixel