Kunji abunda Jonathan ya so yi da kudaden da aka gano a Legas?

Kunji abunda Jonathan ya so yi da kudaden da aka gano a Legas?

- Tsohon Mataimakin Darakta a hukumar leken asiri ta Kasa, Ibrahim Ibrahim ya yi ikirarin cewa Dala milyan 24 da aka gano a wani gidan alfarma a Legas

- An ware su ne don yakin neman zaben Tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan a shekarar 2015.

Ya kara cewa duk da yake a wancan lokacin an ba Shugaban hukumar, Oke Ayo umarnin raba kudaden ga wasu jigogin jam'iyyar PDP amma kuma bai san dalilin da ya sa ya ki bin umarnin ba.

NAIJ.com ta samu labarin cewa a cewarsa, an yi amfani da hukumomin tsaro wajen karkatar da kudade don gudanar da yakin neman zabe amma ana rabewa da harkar tsaro.

A wani labarin kuma, Gwamnatin jihar jigawa ta ware kadadar noma 500 domin noman shinkafa ga matasan garuruwan Kwangwara da Bakin Kuja da Giwa da kuma Jangargari a yankin karamar hukumar Birnin Kudu.

Kunji abunda Jonathan ya so yi da kudaden da aka gano a Legas?

Kunji abunda Jonathan ya so yi da kudaden da aka gano a Legas?

KU KARANTA: Anfanin citta 9 a jikin dan adam

Mataimaki na musamman ga gwamna kan noman shinkafa Alhaji Jamilu Dan Malam Jahun ya sanar da hakan a lokacin tantance matasan.

Ya ce gwamnatin jiha ta yi harrow a filin tare da haka rijiyoyi yayinda ake sa ran bada injinan ban ruwa da irin shinkafa da takin zamani da matasan zasu biya bayan girbin shinkafar.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Nan ma dai yan Najeriya ne ke tsokaci game da shirin EFCC

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel