Buhari ya naɗa sabon Manajan Darakta na banki NEXIM

Buhari ya naɗa sabon Manajan Darakta na banki NEXIM

- Abubakar Abba Bello a matsayin sabon Manajan Darakta, kuma Shugaban zartarwa na NEXIM

- Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nada Abubakar Abba Bello

-Ya fito a guntu sanarwa a Abuja a ranar Alhamis da yamma da Darektan labaru

Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nada Abubakar Abba Bello a matsayin sabon Manajan Darakta, kuma Shugaban zartarwa na Bankin Najeriya na fitarwa da shigowa NEXIM.

KU KARANTA: Dalilin da ya sa ba za mu saki El-Zakzaky ba – VP Osinbajo

NAIJ.com ya ruwaito cewa, wasu da aka kuma nada su ne: Dr. Bala Mohammed Bello (Babban Darektan, Corporatee Services) da kuma Stella Okotete (Babban darektan, Business Development).

Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nada Abubakar Abba Bello a matsayin sabon Manajan Darakta NEXIM

Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nada Abubakar Abba Bello a matsayin sabon Manajan Darakta NEXIM

KU KARANTA: Fayose ya soki shugaba Buhari bayan dakatar da sakataren gwamnati, da shugaban NIA

A guntu sanarwa a Abuja a ranar Alhamis da yamma da Darektan labaru kuma hulda da jama'a a ofishin Sakataren Gwamnatin Tarayya, Bolaji Adebiyi, ya ce “Alƙawura na rinjayen da gaggawa”

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan NAIJ.com bidiyo na tambaya idan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cire mu daga fadowar tattalin arziki

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel