Ka taba ganin hotunan diyar mataimakin shugaban kasa Osinbajo?

Ka taba ganin hotunan diyar mataimakin shugaban kasa Osinbajo?

– Babbar diyar mataimakin shugaban kasa Osinbajo kyakkyawa ce ainun

– Kiki Osinbajo ta sha kyau musamman in ta kara da kwalliya

– Abin dai son kowa kin wanda ya rasa Jama'a

Ka taba ganin hotunan diyar mataimakin shugaban kasa Osinbajo?

Kiki diyar mataimakin shugaban kasa Osinbajo?

NAIJ.com ne suka kawo masu hotunan diyar mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo. Diyar mataimakin shugaban kasar mai suna Kiki Osinbajo ita ma ta mori kya; abin dai son kowa kin wanda ya rasa.

Mahaifiyar ta Mrs. Dolapo Osinbajo jika ce wurin tsohon firimiyan kasar yarbawa kuma Minista na kasar nan watau Obafemi Awolowo. Miss Kiki Yemi Osinbajo dai Budurwa wanda ba tayi aure ba.

KU KARANTA: Wata Budurwa ta tambayi uban ta ko ta cire Hijabi

Ka taba ganin hotunan diyar mataimakin shugaban kasa Osinbajo?

Diyar mataimakin shugaban kasa Osinbajo

Jiya Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dakatar da Sakataren Gwamnatin sa Mr. Babachir David Lawal bisa wasu zargi. Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo da kuma mai ba shugaban kasa shawara kan tsaro da Ministan shari’a na kasar za su yi bincike game da lamarin.

Diyar mataimakin shugaban kasar Kiki Osinbajo dai ga mulki da karatu ga arziki ga kuma kyau tun ma ba idan ta hada da kwalliya ba, abin wo-ho-ho!

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yadda zabiyoyi ke shan wahala a Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel