Matashiya ta tambayi mahaifinta ko zata iya cire hijabin ta, kaji amsar da ya bata

- Hiran wata yarinya matashiya musulma da kawayen ta a kan cire hijabi

- Lamyaa ta yanke shawarar tambayar mahaifinta idan yayi daidai ta cire hijabinta

Wata yarinya mai shekaru 17 daga Pennsylvania ta kasance cikin hira tare da kawayen ta. A lokacin da kowa ya fara hira a kan Donald Trump, Lamyaa, wacce ta kasance balarabiya musulma, ta yi nata sharhin game da shugaban kasar. Tare da nuna cewa ita musulma ce, wata abokiyarta a shafin, wacce bata sani ba, ta maida martani a kan sharhin ta.

“Ki daina kare Musulunci yi mana shiru kariya bazaki iya cire hijabin ki ba ko mahaifin ki zai zane ki” suka rubuta, a lokacin amsa mafi kyawu daga Lamyaa. Saboda a maimakon ta bari zagin ya wuce, ko kuma ta mayyar da martani cikin rashin hankali, sai ta yanke shawarar tambayar mahaifinta, wanda ke zaune a kasar Saudiyya, idan ya dace ta cire hijabin ta. Me ya ce? Gane ma idanunka a kasa.

Ta buga amsar sa a shafin Tuwita sannan kuma tun daga lokacin al’amarin yayi yawo a yanar gizo sosai.

Matashiya ta tambayi mahaifinta ko zata iya cire hijabin ta, kaji amsar da ya bata

Lamyaa ta kasance balarabiya

Matashiya ta tambayi mahaifinta ko zata iya cire hijabin ta, kaji amsar da ya bata

Lamyaa ta yanke shawarar tambayar mahaifinta idan yayi daidai ta cire hijabinta, amma kuji amsar sa gare ta.

Matashiya ta tambayi mahaifinta ko zata iya cire hijabin ta, kaji amsar da ya bata

Mutane da dama sun goyi bayan Lamyaa da mahaifinta.

Matashiya ta tambayi mahaifinta ko zata iya cire hijabin ta, kaji amsar da ya bata
Matashiya ta tambayi mahaifinta ko zata iya cire hijabin ta, kaji amsar da ya bata

Sannan kuma Lamyaa ta sanar da mutane cewan bata da niyan ajiye hijabin ta.

Matashiya ta tambayi mahaifinta ko zata iya cire hijabin ta, kaji amsar da ya bata
Matashiya ta tambayi mahaifinta ko zata iya cire hijabin ta, kaji amsar da ya bata

Ra'ayin wasu mutane:

Matashiya ta tambayi mahaifinta ko zata iya cire hijabin ta, kaji amsar da ya bata

Lamyaa ta yanke shawarar kore kokwanto.

Matashiya ta tambayi mahaifinta ko zata iya cire hijabin ta, kaji amsar da ya bata
Matashiya ta tambayi mahaifinta ko zata iya cire hijabin ta, kaji amsar da ya bata

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Bidiyon fasto din da ya musulunta:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

NAIJ.com
Mailfire view pixel