Ai wajibi ne a kori Babachir David Lawal, ya yaudari jama’a – Farfesa Itse Sagay

Ai wajibi ne a kori Babachir David Lawal, ya yaudari jama’a – Farfesa Itse Sagay

-Farfesa Sagay ya tofa albarkacin bakinsa kan matakin da shugaba Buhari ya dauka

- Yace Babachir David ya yaudari mutane kawai

Shugaban kwamitin shugaban kasa akan yaki da rashawa, Farfesa Itse Sagay, a ranan Laraba yace dakatad da sakataren gwamnatin tarayya da akayi bisa ga sabawa ka’idar CCB ne wanda ya haramtawa wani ma’aikacin gwamnati ya bada kwangila da kamfani mai alaka da shi.

“Ina tunanin wajibi ne a dakatad da shi, kuma a ra’ayi ne wannan turba ce na Koran shi.”

“Sakataren gwamnatin babban ma’aikacin gwamnati ne. ya kamata ace ya san cewa haramun ne game da kundin tsarin mulkin Najeriya ka bayar da kwangila ga kamfanin da ke da alaka da kai.

Ai wajibi ne a kori Babachir David Lawal, ya yaudari jama’a – Farfesa Itse Sagay

Ai wajibi ne a kori Babachir David Lawal, ya yaudari jama’a – Farfesa Itse Sagay

“Abin takaicin shine ba bada kwangila kan wani abu mai amfani ba irin su abinci, amma wai cire ciyawa, wanda bai da alaka da bukatan mutanen sansanin gudun hijra da ke cikin kuncin rayuwa keyi.”

Ai wajibi ne a kori Babachir David Lawal, ya yaudari jama’a – Farfesa Itse Sagay

Ai wajibi ne a kori Babachir David Lawal, ya yaudari jama’a – Farfesa Itse Sagay

Da yayi magana akan shugaban NIA yace : “ Wannan yafi takaici a ra’ayine. Ta yaya zaku boye kudi $40million a dakin wani, ba tare da ilimin shugaban kasan da kake yiwa aiki ba.?

KU KARANTA: Ciwon sankarau ta fara lafawa a arewa

“Sai suka mayar da kansu gwamnatin kanta. Basu fadawa gwamnati ba cewa ta samu kudi daga gwamnatin Jonathan da kuma abina akayi niyyar yi da su.

“Saboda haka, suna kokarin rib da ciki ne wanda kuma ya sabbaba abinda ake ciki yanzu.”

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel