Akwai wani jihar a Najeriya inda ma'aikatan suna ji dadin biya albashi yau da kullum

Akwai wani jihar a Najeriya inda ma'aikatan suna ji dadin biya albashi yau da kullum

- Ya ce babu bashi ko fice biya na ma'aikata 'albashi da kuma fensho a jihar

- Ana biya ma'aikata 'albashi da kuma fansho daidai ga lokaci a jihar

- Katsina jihar ne inda babu kamfanonin

- Jihar Katsina ta samu biliyan N3.304 kuma biliyan N14.5

Ciyaman na ma’aikatan Najeriya ‘Labor Congress’, NLC na jihar Katsina, Tanimu Lawal Saulawa ya ce babu bashi ko fice biya na ma'aikata 'albashi da kuma fensho a jihar.

Saulawa wanda ya bayyana haka a cikin wata hira da gidan jaridaVanguard ya ce ana biya ma'aikata 'albashi da kuma fensho daidai ga lokaci a jihar.

KU KARANTA: Munyi nadaman zaben shugaba Buhari – Iyayen yan matan Chibok

Yadda NAIJ.com ya samu rahoto, shugaban ma’aikatan na kira ga gwamnati ya ci gaba da biya aka nan musamman cewa mutane a jihar sun dogara da albashi.

A cewar shi: “A Katsina, ba mu da wani bashi albashi ko fensho da gwamnati kai binmu. Ana biya mu kan lokaci. Adua da muke shi ne, a ci gaba da yin aka saboda kamar yadda muka sani, Katsina jihar ne inda ba mu da kamfanonin. Mutane suna dogara da albashi.

Shugaban ma’aikatan Katsina na kira ga gwamnati ya ci gaba biya musamman cewa mutane a jihar sun dogara da albashi

Shugaban ma’aikatan Katsina na kira ga gwamnati ya ci gaba biya musamman cewa mutane a jihar sun dogara da albashi

KU KARANTA: Kwamitin tallafin shugaban kasa na Arewa maso Gabas ya fara aiki gadan-gadan

"Idan mutane suka fuskanci rashin biya albashi, abubuwa da za su faru za su yi tsanani da kuma bala'i," Saulawa ya ce. Za iya tuna cewa Jihar Katsina ta samu biliyan N3.304 kuma biliyan N14.5 kudin beli daga gwamnatin tarraya da kuma Paris.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan bidiyo na NAIJ.com na nuna cewa ba gwamnati shi ne dalili tsada da ake ganin a kasuwa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel