Munyi da na sanin zaben shugaba Buhari – Iyayen yan matan Chibok

Munyi da na sanin zaben shugaba Buhari – Iyayen yan matan Chibok

-Iyayen yan matan Chibok sun nuna bacin ransu d shugaba Muhammadu Buhari

Iyayen yan matan Chibok sun bayyana nadamansu da zaban shugaba Muhammadu Buhari a zaben 2015.

Sun bayyana damuwansu ne bayan jami’an tsaro sun hanasu ganin shugaban kasan a Aso Rock, Abuja jiya.

Shekara 3 kenan da sace yan mata a makarantan gwamnatin sakandare a Chibik, jihar Borno.

Iyayen masu zanga-zanga sun tafi fadar shugaban kasa domin ganawa da shugaban kasa bisa ga rashin nuna damuwar gwamnatin wajen ceto sauran yan matan kuma sunce sunyi da na sanin zaben shugaba Muhammadu Buhari.

Munyi nadaman zaben shugaba Buhari – Iyayen yan matan Chibok

Munyi nadaman zaben shugaba Buhari – Iyayen yan matan Chibok

Reverend Enoch Mark wanda ya jagoranci iyayen yana mata 2 cikin wadanda aka sace. Yayinda yake bayanin cewa wasu daga cikin iyayen yaran sun mutu sanadiyar takaicin bacewan yaransu.

KU KARANTA: Dalilin da yasa aka dakatad da Babachir David

Munyi nadaman kadawa shugaban kasa kuri’armu. Mu zabe shine domin sa ran zai ceto mana yaranmu amma mun zama makiyanshi.

“Shin me zai hanashi ganawa da mu, mu bay an Najeriya bane? Shin hakan na da kyau ga shugaba.”

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata
NAIJ.com
Mailfire view pixel