Aiki sai mai shi! Ibrahim Magu a dira gidan wani tsohon Gwamna (Karanta)

Aiki sai mai shi! Ibrahim Magu a dira gidan wani tsohon Gwamna (Karanta)

- Valentine Obienyen mai taimakawa tsohon gwamnan jihar Anambra Peter Obi kan kafofin yaɗa labarai yace jami’an hukumar yaƙi da yiwa tattalin arzkikin ƙasa ta’annati sun je gidan Peter Obi

- EFFC sun kai sumame gidan tsohon gwamnan bayan da aka gano $43 milyan a kusa da gidan da yake zaune a Legas.

A wata sanarwa Obienyem yace Obi da matarsa sun karbi hayar gidan da aka kai sumamen kuma suna zama a ciki a duk lokacin da sukaje birnin Legas.

NAIJ.com ta samu labarin cewa Yaƙara da cewa lokacin da aka kai sumamen tsohon gwamnan bayanan yana can ƙasar Amurka tare da matarsa.

“Duk da tsohon gwamnan da matarsa sunyi tafiya zuwa ƙasashen Amurka da Birtaniya don gabatar da wasu maƙaloli da muka faɗa masa batun binciken na EFCC, yayi gaggawar turo da maƙullan gidan ta hanyar kamfanin aikawa da saƙonni zuwa ga EFCC,” sanarwar tace.

Aiki sai mai shi! Ibrahim Magu a dira gidan wani tsohon Gwamna (Karanta)

Aiki sai mai shi! Ibrahim Magu a dira gidan wani tsohon Gwamna (Karanta)

KU KARANTA: Yar shekara 14 ta bace a garin Legas

Ya kuma bada umarni da mu basu damar su bincika gidansa dake birnin Onica idan suna da buƙata, bayan cikakken bincike babu abun da aka samu a gidan.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan ma wani tsohon jami'in gwamnati ne da EFCC din ta dira gidan sa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel