Har yanzu Rahama Sadau korarra ce - Inji kungiyar MOPPAN

Har yanzu Rahama Sadau korarra ce - Inji kungiyar MOPPAN

- Tun bayan da akayiwa Rahama Sadau korar kare daga masana'antar hausa fim ba'a kuma jin kungiyar ladabtarwa ta MOPPAN ta kuma cewa wani abu ba

- Sai asatin jiya muka ji magana daga shugaban kungiyar Kabiru Maikaba yana shelantawa duniya matsayin Rahama Sadau acikin Kannywood

A cewar Maikaba: ''Mutane da yawa suna rokon adawo da jaruma Rahama Sadau taci gaba dayin hausa fim, itama ta roke mu yafiya mu yafe mata.''

NAIJ.com kuma ta samu labarin cewa maganar gaskiya duk wanda ya yi laifi ya gane kuma ya yarda ya yi laifi to ya kamata ayafe ma shi.

Dan haka mun ji rokon su kuma zamu duba al'amarin, amma maganar gaskiya har yanzu Rahama Sadau korarra ce a Kannywood. duk wanda yasa ta acikin fim din shi to shine zai asara ba wani ba.

Har yanzu Rahma Sadau korarra ce - inji kungiyar MOPPAN

Har yanzu Rahma Sadau korarra ce - inji kungiyar MOPPAN

KU KARANTA: Rundunar sojin Najeriya ta mami yan ta'addan Boko Haram

Kamar yanda muka sanar mun kore ta, haka zamu sanar mun dawo da ita. Amma har yanzu Rahama Sadau korarra ce.

Shugaban ya yi wannan bayani ne acikin zantawar da suka yi da wakilin mu a makon da ya wuce.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Ku kalli wasu mawakan Najeriya na zamani a nan

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel