Jerin sunayen mamallakan dakunan gidan tsaunin Ikoyi inda aka gano kudi

Jerin sunayen mamallakan dakunan gidan tsaunin Ikoyi inda aka gano kudi

Jaridar Sahara Reporters ta samu jerin sunayen mazauna kuma mamallakan dakunan gidan tsaunin da hukumar hana almundahana da yima tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta gano makudan kudi a makon da ya gabata.

Ginin da ke, 16 Osborne Road in Ikoyi, mai tsauni 9 da dakuna 19 wanda tsohon shugaban jam’iyyar PDP Adamu Muazu ya gina.

Game da jerin sunayen d a Sahara Reporters ta samu, akwai sunan tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi a ciki. Kalli sunayen da lamban dakunan

Jerin sunayen mamallakan dakunan gidan tsaunin Ikoyi inda aka gano kudi

Jerin sunayen mamallakan dakunan gidan tsaunin Ikoyi inda aka gano kudi

2A - Ahmed Kida

2B - Ahmed Kida amma Esther Ogbue ke zaune ciki

3A - Kayode Sonaike

3B - Sterling Assets

4A and 4B - Leo Stan Ekeh

5A - Sterling Bank

KU KARANTA: Buhari ya dakatad da sakataren gwamnatin tarayya

5B - Damian Dodo, SAN

6A - Mo Abudu

6B - Career Terminal and Logistics Ltd.

7A - Mr. and Mrs. Edo-Osagie (Diyar Cif Anthony Anenih da maigidanta)

7B - Chobe Ventures Limited (Dakin da aka gano kudin kuma dakin na karkashin Folashade Oke, matan shugaban , NIA)

8A - Chikki Foods

8B - Mr. Balogun

9A - Damian Dodo, SAN

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel