Adoke ya ruwaito yadda gwamnatin Goodluck Jonathan ya kusan sanya shi cajin Buhari zuwa kotu

Adoke ya ruwaito yadda gwamnatin Goodluck Jonathan ya kusan sanya shi cajin Buhari zuwa kotu

- Takardar shaidar na Buhari ta kasance wani batu na hujja da mambobin 'yan adawa

- Ya ce an gaya mishi ya yi cajin Buhari kotu da ana shirin zabe

- Gaskiya ne cewa wasu mutane sun zo mini, sun ce ya kamata a hana Buhari saboda shaidar jabu

- Ina yin aka ba wai ina wa Shugaba Muhammadu Buhari hidima ba

Bello Adoke wanda ya yi aiki a matsayin lauya-janar na tarayya a lokacin gwamnatin Goodluck Jonathan ya bayyana yadda aka tambaye shi ya caji Muhammadu Buhari kotu don takardar shaidar jabu.

Takardar shaidar na Buhari ta kasance wani batu na hujja da mambobin 'yan adawa na iƙirarin bai abin da ake bukata da ya zama dole bisa dokar da zai iya takarar a zaben.

KU KARANTA: Hukumar EFCC ta bada bayanin kudin da ta kwato ga shugaba Buhari

A wata hira da The Cable wanda NAIJ.com ya samu, tsohon lauya-janar ya ce an gaya mishi ya yi cajin Buhari kotu da ana shirin zabe kuma an tambaye shi ya kafa wata gwamnatin rikon kwarya wanda ya tsayayya.

Ya ce ya amince da kundin tsarin mulkin kasar da kuma ya ga wasu lokuta da Buhari da basu kamata ba. Adoke ya ce: "Gaskiya ne cewa wasu mutane sun zo mini, sun ce ya kamata a hana Buhari saboda shaidar jabu. "Kamar yadda na ke wani mutum da ya amince ga kundin tsarin mulki, na sallami shawarar da sauri.

Adoke ya ce wasu mutane sun ruwaito wa Goodluck Jonathan cewa, yana yi wa Buhari aiki amma ya nace ya hana hargitsi ne kawai

Adoke ya ce wasu mutane sun ruwaito wa Goodluck Jonathan cewa, yana yi wa Buhari aiki amma ya nace ya hana hargitsi ne kawai

"A gaskiya ma, akwai lokuta a kotu wanda na ga ba dole ba ne. Suka riga sun zama wasu kurari ga tsaron kasa.

KU KARANTA: Hukumar EFCC ta gaggauta sanar da masu kudin Ikoyi – Inji sanata Saraki

"Ina yin aka ba wai ina wa Shugaba Muhammadu Buhari hidima ba, dole ne in fadi wannan. Na amince ne ga dokokin ƙasar. Shi ne wajibi da aka sa ran da ni.

"Doka ba ta bukata ka bada wani takardar shaidar zuwa INEC kuma Buhari bai bada wani takardar shaidar ba.

"Doka kawai ta ce dole ne ka yi wani cancantar daidai na haka sai da haka. "Saboda haka, ina aka ga jabu? Idan bai bada takardar shaidar, ina aka ga jabu? Babu rahoto na ‘yan sanda, babu gudanar da bincike. Babu alhakin lauya-janar da zai fitowa da wani irin tsari dangane da rikodin dake gaba na.

KU KARANTA: To fa! Gwamnonin arewa sun amince da tsige Sarkin Kano

Adoke ya ce wasu mutane sun ruwaito wa Goodluck Jonathan cewa, yana yi wa Buhari aiki amma ya nace ya hana hargitsi ne kawai.

Ya kara da cewa: "Na san abin da lauyoyi-janar sun aikata a baya, da basu damu da sakamakon ga harkar shugabanci. Na san abin da za su iya yi. Lokacin da suka samarwa da ra'ayin wani gwamnatin rikon kwarya, ni ne na ce gwamnatin rikon kwarya bay a cikin tsarin shari'a na Najeriya."

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Saurari wannan NAIJ.com bidiyo kaji abin da Timi Frank ke fadi game da zaben 2019

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel