Mai martaba Sarki Sanusi II ya kara gargadi ga Shugabannin Arewa game da karatu

Mai martaba Sarki Sanusi II ya kara gargadi ga Shugabannin Arewa game da karatu

– Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II yayi kira cewa a ilmantar da ‘ya ‘ya mata

– Sarkin ya nemi a daina nuna bambanci tsakanin diya mace da namiji

– Mai martaba ya saba kira da babbar murya domin karatun ‘ya ‘ya mata

Mai martaba Sarki Sanusi II ya kara gargadi ga Shugabannin Arewa game da karatu

Mai martaba Sarki Sanusi II ya kara gargadi ga Shugabannin Arewa game da karatu

Sarki Sanusi II yayi wannan bayani ne a bikin bude wani dakin bincike a Makarantar nazarin kiwon lafiya na Aminu Dabo da ke Garin Kano a Ranar Litinin. Sarkin yace mata na bukatar ilmin kamar yadda maza ke bukata.

KU KARANTA: Ra'ayi: Matsalar Sarkin Kano Sanusi II

Mai martaba Sarki Sanusi II ya kara gargadi ga Shugabannin Arewa

A ba mata ilmi Inji Sarkin Kano Sanusi II

Muhammadu Sanusi II ya saba kira dai domin a ba mace ilmi a Yankin Arewa. Sarkin ya yabawa masu makarantar da irin kokarin da suka yi. Mai martaba ya kuma kira mutanen Kano da su kara hada kai domin cigaban kasar.

Kwanakin baya Sarkin Kano Mai girma Muhammadu Sanusi II ya jinjinawa Gwamna Ayo Fayose na Jihar Ekiti domin irin kokarin da yayi na tada harkar ilmin boko a Jihar sa a wani taro a Jami’ar Jihar inda aka ba Sarkin Digirin dakta na ban girma

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Sarkin Kano ya soki Shugabannin Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zaben Anambara yana daga cikin mafi muni zabe da aka gudanar tun 1999 da Najeriya ta dawo mulkin dimokradiyya - Kungiyar PLAC

NAIJ.com
Mailfire view pixel