Shugaba Buhari ya yabawa wadanda suke da hannu wajen kammala aikin filin jirgin sama na Abuja

Shugaba Buhari ya yabawa wadanda suke da hannu wajen kammala aikin filin jirgin sama na Abuja

- Shugaba Buhari ya jinjin na wa duk wadanda suke da hannu wajen kammala aikin filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja babban birnin tarayya.

- Shugaban ya yaba bude filin jirgin ne kwana guda kafin cikar wa'adin da aka deba dan kammala gyaran

Shugaba Buhari ya yabawa ma'aikatar sufuri, kamfanin Julius Berger da sauran wadanda suke da hannu wajen kammala aikin filin jirgin sama na Abuja.

A ranar Talata, 18 ga watan Afrilu ne aka sake bude filin sauka da tashin jiragen sama na Nnamdi Azikiwe International Airport da ke Abuja babban birnin tarayyan Najeriya bayan kammala gyare-gyaren titin filin da ya dauki mahukuntan kasar tsawon kusan makwanni shida. Inji NAIJ.com.

KU KARANTA KUMA: An sake bude filin jirgin sama na Abuja, Buhari ya cika alkawari

A duk tsawon wannan lokaci dai, jirage sun koma sauka da tashi ne a filin saukar jiragen da ke jihar Kaduna.

Shugaba Buhari ya yabawa wadanda suke da hannu wajen kammala aikin filin jirgin sama na Abuja

Filin jirigin sama na Nnamdi Azikiwe International Airport da ke Abuja babban birnin tarayyan Najeriya

An bude filin jirgin ne kwana guda kafin cikar wa'adin da aka deba dan kammala gyaran, inda jirgin saman kasar Habasha na Ethiopian Airlines ya zama na farko da ya fara sauka a ranar Talata jim kadan bayan bude filin jirgin.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ga bidiyon yadda sojojin saman Najeriya ke yakan Boko Haram a dajin sambisa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel