Dattawan Arewa sun ziyarci Farfesa Yemi Osinbajo (Hotuna)

Dattawan Arewa sun ziyarci Farfesa Yemi Osinbajo (Hotuna)

- Shuwagabannin kungiyar tuntuba ta Arewa sun kai ma mataimakin shugaban kasa ziyara

- Dattawan Arewan sun tattauna batutuwa da dama da Farfesa Osinbajo

Wata tawaga ta shuwagabannin kungiyar dattawan Arewa, mai suna ‘Arewa consultative forum’ ta kai ma mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ziyara a ofishinsa dake fadar shugaban kasa a ranar Talaat 18 ga watan Afrilu.

NAIJ.com ta ruwaito dattawan sun samu ganawa da mataimakin shugaban kasar, inda suka tattauna baututuwa da suka shafi ciyar da yankin Arewa gaba.

KU KARANTA: Yan sanda sun tarwatsa zanga zangar yan shi’a a Kaduna

A nasa jawabin, Farfesa Osinbajo ya gode ma tawagar da suka kawo mai ziyara, sa'annan ya yaba ma kokarin da suke na ganin sun tabbatar da zaman lafiya a Arewacin kasar nan.

Dattawan Arewa sun ziyarci Farfesa Yemi Osinbajo (Hotuna)

Farfesa Yemi Osinbajo tare da Liman Kwande

Daga karshe ya shawarce su dasu dage wajen warware matsalar dake tsakanin Fulani makiyaya da manoma musamman a yankin kudancin Kaduna.

Dattawan Arewa sun ziyarci Farfesa Yemi Osinbajo (Hotuna)

Dattawan Arewa tare da Farfesa Yemi Osinbajo

Cikin wandanda suka kai ziyarar akwai mataimakin ACF, Alhaji Liman Musa Kwande, Sanata Abubakar Girei, Jakada Adamu Mohammed da sauransu.

Ga sauran hotunan:

Dattawan Arewa sun ziyarci Farfesa Yemi Osinbajo (Hotuna)

Dattawan Arewa tare da Farfesa Yemi Osinbajo

Dattawan Arewa sun ziyarci Farfesa Yemi Osinbajo (Hotuna)

Dattawan Arewa tare da Farfesa Yemi Osinbajo

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yadda Yarbawa suka ceci Hausawa yan Arewa a rikicin Ile Ife

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel