Mahaifiyar marigayi Dan wasa Yekini ta samu Miliyoyin kudi

Mahaifiyar marigayi Dan wasa Yekini ta samu Miliyoyin kudi

– Kwanakin baya Gwmnatin Jihar Kwara ta tuna da iyalin Tsohon dan kwallon Najeriya Yekini

– Mahaifiyar Marigayi Yekini ta koma saida Burodi inda Dan uwan sa ke tura baro

– Sai dai yanzu su shar don kuwa Mahaifiyar Marigayin taci Naira miliyan 2 kyauta

Mahaifiyar marigayi Dan wasa Yekini ta samu Miliyoyin kudi

Mahaifiyar marigayi Rashidi Yekini ta ci Miliyan 2

Iyalin Marigayi babban tsohon Dan wasan Najeriyar nan watau Reshidi Yekini su na cikin wani mawuyacin hali inda ko kwanaki NAIJ.com ta kawo maku cewa Mahaifiyar Marigayi Yekini ta koma saida Burodi inda kanin sa ke tura baro.

A wani shiri da ake yi mai suna 'Who wants to be a Millionaire' inda Jama’a kan ci Miliyoyin kudi inda har su ka amsa tambayoyi daidai. Mahaifiyar marigayi dan wasan na Super Eagles Rashida Yekini ta lashe kyautar Naira Miliyan 2.

KU KARANTA: An nadawa Bukola Saraki sarauta a Kwara

Mahaifiyar marigayi Dan wasa Yekini ta samu Miliyoyin kudi

Mahaifiyar marigayi Dan wasa Yekini kwanakin baya

Hajiya Sikirat Yekini tsohuwar Reshidi Yekina wanda ya bar tarihi a Super Eagles tana da shekaru sama da 80 a Duniya ta dade cikin wani hali tun bayan rasuwar Dan ta a inda ta ke zaune a Jihar kwara.

Kwanakin baya Kwamishinan matasa da wasanni na Jihar ta Kwara Bolalale Ayo ya bayyana irin kudirin Gwamnatin Jihar na tunawa da Marigayi Rashidi Yekini. Wannan karo dai Mahaifiyar tayi sa’ar cin Naira miliyan 2 inda tayi godiya tace za su toshe mata wata kafar.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Allah Akbar: Wani Fasto ya musulunta

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel