Tsammani wanda aka nada kwanan nan a matsayin Baba addini

Tsammani wanda aka nada kwanan nan a matsayin Baba addini

- Bikin nadi na Sanata Bukola Saraki ya faru a jihar Kwara a ranar Asabar

- An nada Sanata a matsayin Baba Adini ta kungiyar Ansarul Islam na Najeriya

- Kungiyar Ansarul Laahi na Najeriya sun bayyana alama su

- Kwara kadai ne jihar ‘yan bauta a Najeriya a yau

An nada Sanata Bukola Saraki a matsayin Baba Adini na kungiyar Ansarul Islam na Najeriya.

KU KARANTA: Kalli kywawan hotunan sabuwar matar Ahmed Musa guda 8

Yadda NAIJ.com ya samu labari, bikin nadi na Sanata Bukola Saraki ya faru a jihar Kwara a ranar Asabar, an nada Sanata a matsayin Baba Adini ta kungiyar Ansarul Islam na Najeriya.

KU KARANTA: Tofa: Jama’a sun ki amincewa da sababbin nadin da shugaban kasa yayi

A ganin Bulama Muhammad Bukar, rayinsa akan nadin shi ne: “Kungiyar Ansarul Laahi na Najeriya sun bayyana alama su, mai yiwuwa kuma shi ne mai ba su taimakon kuɗi kazalika.

Tsammani wanda aka nada kwanan nan a matsayin Baba addini (HOTUNA)

Tsammani wanda aka nada kwanan nan a matsayin Baba addini (HOTUNA)

“Wani abin kunya ne daga Ilori Mesujamba. ‘Kwaraption kwantinue’. Kwara matalauta. Jihar Kwara kadai ne jihar ‘yan bauta a Najeriya a yau. Lalle Saraki ne mai gidan bayi."

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan NAIJ.com bidiyo na nuna Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi na shawartar shugabnin arewa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zaben Anambara yana daga cikin mafi muni zabe da aka gudanar tun 1999 da Najeriya ta dawo mulkin dimokradiyya - Kungiyar PLAC

NAIJ.com
Mailfire view pixel