Fasto da yaransa biyu sun musulunta, sun aske gashin su (HOTUNA)

Fasto da yaransa biyu sun musulunta, sun aske gashin su (HOTUNA)

- Fasto da yaransa biyu sun musulunta a jihar Ogun

- Malamin musulunci ya aske masu tulin gashin mahaifin da yaransa bayan sun amshi addinin musulunci

Addinin musulunci ya samu karuwa, wani fasto da ‘ya’yansa biyu sun karbi shahada a jihar Ogun.

An musuluntar da tsofaffin Kiristocin guda uku a karamar hukumar Igbo Elerin-Ifo, dake jihar.

A cewar rahoton shafin zumunta, an bayyana fasto din wanda aka a matsayin Woli ya dauki yaran sa zuwa gurin malaman musulunci don shigar dasu addinin su.

Fasto da yaransa biyu sun musulunta, sun aske gashin su (HOTUNA)

Fasto da yaransa biyu sun musulunta, sun aske gashin su

NAIJ.com ta tattaro cewa malaman sun aske tulin gashin Woli da yaransa wanda sukkannin su suka kasance dada.

KU KARANTA KUMA: Barayin gwamnati sun fara binne kudaden da suka sata a makabartu – Lai Muhammad

An aikata hakan ne a kokarin amsar addinin musulunci.

Kalli hotuna a kasa:

Fasto da yaransa biyu sun musulunta, sun aske gashin su (HOTUNA)

Fasto da yaransa biyu sun musulunta a jihar Ogun

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Kalli bidiyon wani fasto da ya musulunta:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel