Zan kamo tsohon shugaba Jonathan, da Ministar sa Alison Madueke - Ibrahim Magu

Zan kamo tsohon shugaba Jonathan, da Ministar sa Alison Madueke - Ibrahim Magu

- Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC, Ibrahim Magu, ya ce zai kamo Misis Madueke

- Hukumata ba za-ta daga kafa ga duk wanda taci karo da shi ba, matukar binciken hukumar ya kai ga tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, babu shakka zan kamo shi.

Kuma yanzu haka ina kokarin ganin cewa na dawo da tsohuwar ministar man fetur ta kasa Misis Alison Maduke gida.

Domin ta fuskanci shari'a abin mamaki kusan rabin satar da aka tafka a kasar nan duk a ofishinta ta faru, saboda haka batun yaki da cin hanci da rashawa.

Alison Madueke

Alison Madueke

NAIJ.com ta samu labarin cewa ya ce babu gudu babu ja da baya kuma na samu cikakken goyon baya daga mai girma shugaban kasa Muhammadu Buhari.

KU KARANTA: Jam'iyyar PDP tace Buhari ya shirga karya

A wani labarin kuma, Al'ummar jihar Bauchi, sun bayyana cewa; "tsoron jifa ya hana Sanatocin su zuwa Bauchi tun bayan jifan da akayiwa sanata Ali wakili da sanata Isah Hamma Misau."

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Nan ma dai wani tshohon jami'in Gwamnati a kotu

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel