Su wanene ke kokarin ganin bayan Dino Melaye?

Su wanene ke kokarin ganin bayan Dino Melaye?

– Muna samun labarin cewa an yi yunkurin hallaka Sanata Melaye

– Sanatan yace an kama wasu daga cikin wadanda su ka kai masa hari

– Sai dai har yanzu Jami’an tsaro ba su yi wani bayani ba

Su wanene ke kokarin ganin bayan Dino Melaye?

Sanata Dino Melaye ya tsallake rijiya da baya

Sanata Dino Melaye mai wakiltar Jihar Kogi ya bayyana cewa an yi kokarin ganin bayan rayuwar sa a ranar Asabar, 15 ga watan Afrilu. Sai dai kuma har yanzu Jami’an tsaro sun gagara cewa uffan game da lamarin.

Su wanene ke kokarin ganin bayan Dino Melaye?

Dino Melaye mai wakiltar Yammacin Kogi yace wasu ne suka kai masa hari a gidan sa da ke Unguwar Ayetoro-Gbede da ke karamar Hukumar Ijumu na Jihar Kogi. Sanata Melaye yace an dauki dogon lokaci ana luguden wuta a gidan sa har aka dagargaza wasu motoci.

KU KARANTA: Buhari uba na ne Inji wani Gwamna

Su wanene ke kokarin ganin bayan Dino Melaye?

An yi yunkurin kashe Sanata Dino Melaye

Sanatan yace an kama wasu daga cikin wadanda suka kai masa hari har su 7 cikin tsakar-dare. Dino Melaye ya bayyana haka ne ta shafin san a Twitter. Sanatan yace babu wanda zai ba sa tsoro a gwagwarmayar sa.

Su wanene ke kokarin ganin bayan Dino Melaye?

Yadda gurin da maharan suka bude wuta ya koma

Kuna da labari cewa Sanata mai wakiltar Kudancin Jihar Katsina watau Abu Ibrahim ya sha ruwan duwatsu da kasa yayin da ya kai ziyara mazabar sa ta Garin Funtua. Sanatoci da dama dai na fuskantar wannan barazana musamman a Arewa.

Su wanene ke kokarin ganin bayan Dino Melaye?

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ana yi wa Sanata Melaye wulkanci

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose
NAIJ.com
Mailfire view pixel