JIYA BA YAU BA: Ku kalli shugaba Buhari tare da Kanal Hamid Ali a lokacin gwamnatin soja (HOTO)

JIYA BA YAU BA: Ku kalli shugaba Buhari tare da Kanal Hamid Ali a lokacin gwamnatin soja (HOTO)

- Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya amince da nadin Kanal Hamid Ali (mai murabus) na aikin shugaban hukumar hana fasa kauri wato hukumar kwastam

- Shugaba Buhari ya koma shugaban damokradiyya bayan shekaru 30 da yayi shugaban soja daga 1983 zuwa 1985

- A wata lokaci, shugaban kasa da shugaban hukumar kwastam su biyu suka yi aiki tare da kansu

Mohammed Imam Ali ya bayyana akan shafin Facebook shi kokarin Buhari da Ali. Kuma ya gaya ma yan Najeriya su taimaki su.

Sannan, ya aika tsohon hoton shugaban kasa Muhammadu Buhari da abokinsa mai cika amana mai suna Kanal Hamid Ali.

Idan ba za ku manta ba, Ali ne shugaban hukumar ta hana fasa kauri ta kasar Najeriya.

A halin yanzu, shugaban hukumar kwastam yana fuskanta kalubale a hannun yan majalisar dattawa saboda Ali ya ki sa inifam.

KU KARANTA: Shugaba Buhari ya nada Jelani Aliyu, mai kirkiro motar Chevrolet a matsayin daraktar janar hukumar gwamnatin tarayya (HOTUNA)

Imam Ali yace: “Kafin wadannan shugabannin biyu, wato Buhari da Ali sun zama jarumai da suke yaki da cin hanci da rashawa, sun sha dogon lokaci.

JIYA BA YAU BA: Ku kalli shugaba Buhari tare da Kanal Hamid Ali a lokacin gwamnatin soja (HOTO)

Shugaba Buhari da Kanal Hamid Ali, mai murabus

“Amma, yaki da rashawa bai gama ba, domin akwai yawan masu cin hanci da rashawa acikin gwamnatin tarayya a karkashin jagoranci shugaba Buhari.

“Shugaban kasa da kuma shugaban hukumar kwastam na bukatar hadin gwiwa daga yan Najeriya gaba daya. Idan kowa ya goyi bayansu, kasa nan zata ci gaba.

‘’Allah ya kai mu, amin.”

Ku biyo mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Da anan https://twitter.com/naijcomhausa

Ku kalli bidiyon ra'ayin dan Najeriya game da shugaba Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda

Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda

Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel