Abin da 'yan Najeriya suke tunani game da kasawan Shugaban kasa Muhammadu Buhari zuwa taron FEC a jiya

Abin da 'yan Najeriya suke tunani game da kasawan Shugaban kasa Muhammadu Buhari zuwa taron FEC a jiya

- Rashin zuwa Shugaban kasa na ganawar majalisar zatarwa ya sake tayarda hasashe game da kiwon lafiyar shi

- Jita-jita na ta tafiya da yawan hasashe akan dalilin da ya sa shugaban kasar ya kasa zuwa taro

- Wannan tunani ya hadu da cewa, yana fama da kalubale na kiwon lafiya

- Yemi Osinbajo ya shugabantar taron da mamaki na mafi yawan jami'an gwamnati

Rashin fitowa jagorenta na Shugaba Muhammadu Buhari a jiya Laraba, 12 ga watan Afrilu a taron mako-mako, FEC a fadar Shugaban kasa da ke Abuja ya sa mutane da dama a ciki da wajen gwamnati tunani.

Kamar yadda NAIJ.com ya ruwaito, rashin zuwa na Shugaban kasa ya sake tayarda hasashe game da kiwon lafiya da kuma idan zai iya aiki na kasar.

KU KARANTA: Muna iya fuskantar sabon rikici bayan Boko Haram – Buhari

Jita-jita na ta tafiya da yawan hasashe akan dalilin da ya sa shugaban kasar ya kasa zuwa taro na muhimmanci. Wannan tunani ya hadu da cewa, yana fama da kalubale na kiwon lafiya.

NAIJ.com ya ruwaito cewa mataimakin shugaban kasar, Farfesa Yemi Osinbajo ya shugabantar taron da mamaki na mafi yawan jami'an gwamnati, kamar yadda babu gabata sanarwa a kan kasa zuwa na shugaban kasa.

Jita-jita na ta tafiya da yawan hasashe akan dalilin da ya sa shugaban kasar ya kasa zuwa taro

Jita-jita na ta tafiya da yawan hasashe akan dalilin da ya sa shugaban kasar ya kasa zuwa taro

Wannan shi ne karo na farko Buhari zai zama fakowa daga taron FEC tun 10 ga watan Maris, lokacin da ya dawo daga Landan inda ya yi makonni a kan hutu neman lafiya.

KU KARANTA: Gwamnatin tarayya ta tara N3.3 tiriliyan ta hanyar karbar haraji a 2016

Da yake jawabi ga manema labarai a kan batun, ministan bayanai Lai Mohammed ya ce shugaban kasa na da koshin lafiya. Bayani ministan Lai Mohammed ya nace cewa shugaban kasa na da koshin lafiya. Mohammed ya bayyana cewa, kasa zuwa taro da shugaban kasa ya yi bai wani nuna cewa ba ya aiki.

Ku biyo mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa

Da kuma twitter a http://twitter.com/naijcomhausa

Ana tambayi wani idan yana nadama da ya zabi Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel