Mutane uku sun mutu yayinda sojoji da yan sanda suka kara a Damaturu

Mutane uku sun mutu yayinda sojoji da yan sanda suka kara a Damaturu

- Anyi ranagama tsakanin sojoji da yan sanda a garin Damaturu babban birnin jihar Yobe

- Al’amarin ya afku ne a safiyar ranar Laraba, 12 ga watan Afrilu

- Rikicin yayi sanadiyan mutuwar mutane uku yayinda da dama suka ji raunuka

A lokacin da sojoji da yan sanda ke musayar wuta A ranar Laraba, 12 ga watan Afrilu, Damaturu babban birnin jihar Yobe ya zamo filin yaki yayinda sojoji da yan sanda suka kara, wanda yayi sanadiyan mutuwar mutane uku yayinda mutane da dama suka ji mummunan raunuka.

Yan farar hula sun ci na kare tare da yan kasuwa maza da mata inda suka bar kayayyakin cinikin su a yashe a kan tituna don tsirar da rayuwarsu.

Yakin wanda ya afku tsakanin hukumomin tsaro biyu, ya sanya komai tsayawa a garin Damaturu na tsawon sa’oi biyu da safe.

Mutane uku sun mutu yayinda sojoji da yan sanda suka kara a Damaturu

Mutane uku sun mutu yayinda sojoji da yan sanda suka kara a Damaturu

Hakan ya sanya cibiyoyin kudi, kamfanonin gwamnati da mutanen da suka bude guraren cininkin su tashi da wuri saboda hatsaniyan.

KU KARANTA KUMA: Hukumar EFCC ta kuma babban kamu a jihar Lagas (HOTO)

Da farko hukumar NAIJ.com taruwai to cewa Jami’ an sojin Najeriya da soji sun fara batakashi da safen nan akan wani dan rikicin da bai taka kara ya karya ba.

Ta bayyana cewa rikin ta fara ne a gidan hutun gwamnati misalin karfe 6 na safe zuwa karfe 10 na safe.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel