Tausayi! Ina kuka duk lokaci da na gan kayan da take sanya da abin wasa – Inji wani uba, dan bautan kasa da ya rasa karamar yarinyarsa

Tausayi! Ina kuka duk lokaci da na gan kayan da take sanya da abin wasa – Inji wani uba, dan bautan kasa da ya rasa karamar yarinyarsa

- Wannan mutumin na kan makoki tun rasuwar yarinyar shi mai kyau

- Yusuf Hassan daga jihar Kano na kan makokin rasuwar karamar 'yar sa, Nasmah

- Yata Nasmah ta rasu yau, an haife ta a bara 24 ga watan Mayu 2016

- Allah Ya sa ta huta, Ya sa ruhunta a cikin cikakken lafiya

Wani da ya rasa karamar yarinyarsa garin mutuwa yana kuka a duk lokacin da ya gan abubuwa na wasa da kayan da take sanya. Har yanzu, wannan mutumin na kan makoki tun rasuwar yarinyar shi mai kyau.

KU KARANTA: Rikicin Kudancin Kaduna: Osinbajo ya tattauna da shuwagabannin addinai (Hotuna)

Yadda NAIJ.com ya samu rahoton, Yusuf Hassan daga jihar Kano na kan makokin rasuwar karamar 'yar sa, Nasmah. An haife Nasmah a watan Mayu 2016, Nasmah ta rasu a 9 ga watan Afrilu, 2017. Baban, wanda ya gama digiri a Jami'ar Bayero Kano ya sa hoton na kyakkyawar yarinya akan 'social media', ya kuma rubuta haka:

Inalillahi Wa inna illaihi raji’un

KU KARANTA: Rusau: “Saboda ni El-Rufai ya rusa ma inuwa Abdulkadir gida” – Shehu Sani

'Yata Nasmah ta rasu yau, an haife ta a bara 24 ga watan Mayu 2016. Allah Ya sa ta huta, Ya sa ruhunta a cikin cikakken lafiya. Ina jin kuka a duk lokacin da na gan kayan mallakanta (abin wasa ko tufafi).

Ku biyo mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da kuma twitter a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel