INEC ta dakatad da ma’aikatanta da suka karbi cin hancin N3 billion

INEC ta dakatad da ma’aikatanta da suka karbi cin hancin N3 billion

-Hukumar INEC ta karan ma’aikatanta masu kasha a gindi fadar shugaban kasa

-Kana kuma ta dakatad da ma’aikatanta 205 akan laifin kaban cin hanci

Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta INEC ta dakatad da ma’aikatanta 205 akan laifin karban kudin cin hanci a cikin N23bn da tsohuwar ministan man fetur Diezani Alison Madueke ta bayar domin magudin zabe tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya lashe zaben.

INEC ta dakatad da ma’aikatanta da suka karbi cin hancin N3 Billion domin magudin zabe Goodluck Jonathan yayi nasara

INEC ta dakatad da ma’aikatanta da suka karbi cin hancin N3 Billion domin magudin zabe Goodluck Jonathan yayi nasara

Wani babban kwamishanan, Mallam Haruna Mohammad, wanda yayi magana da maneman labarai bayan ganawar shugabannin hukumar,yace hukumar ta yanke shawaran dakatad da ma’aikatan 205 kuma a dinga biyansu rabin albashi bisa ga dokar hukumar.

KU KARANTA: Hukumar Kastam tayi ram da buhuhunan shinkafa

Haruna yace hukumar ta kai karan wani tsohon kwamishanan da wasu shugabannin jihar guda 5 zuwa ga shugaban kasa domin cigaba da gudanar da bincike.

Har yanzu dai, tsohuwar ministan man fetur, Diezani Alison Madueke , ta ki dawowa Najeriya bisa ga uzurin cewa tana jinyan ciwon daji a kasar waje.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose
NAIJ.com
Mailfire view pixel