Kungiyar Juventus ta lallasa Barcelona har gida

Kungiyar Juventus ta lallasa Barcelona har gida

– Juventus ta biyo Barcelona har gida ta ba ta kashi

– An zurawa Barcelona kwallaye 3 da nema

– Dan wasa Dybala yayi tashe a wasan

Barcelona dai ta gagara maida ko kwalla guda duk da irin tabuka abin kirkin da tayi a wasan.

Dan wasa Dybala ne dai ya zura kwallaye 2 tun kafin wasan yayi nisa, daga baya kuma dan baya Chiellini ya kara ta 3.

Saboda sakamakon wadan, kungiyar kwallon kafa ta kasar Spaniya tana fuskantar kalubale.

Kungiyar Juventus ta lallasa Barcelona har gida

Dan wasan Juventus tare da Messi

NAIJ.com ke rahoto maku cewa Kungiyar Juventus ta ba Barcelona dan-karen kashi a gasar UEFA Champions league na zakarun turai da aka buga jiya. Juventus ta biyo Barcelona ne har gida kasar Spain ta zuba mata kwallaye 3 a raga.

KU KARANTA: Dan wasan Juventus ya koma makaranta

Kungiyar Juventus ta lallasa Barcelona har gida

Juventus ta ba Barcelona kashi a Nou Camp

Kwanaki mun kawo maku labari cewa shi dan wasa Chiellini ya kammala karatun Digirin sa na biyu a fannin harkar kasuwanci watau M. BA a Jami’a. Dan bayan yayi karatun ne a Jami’ar Turin ta kasar da ke cikin Birnin da Kungiyar Juventus ta ke.

Wancan makon ne dai Kungiyar Malaga ta doke Barcelona a wasan La-liga da ci har 2-0. Wannan makon kuma Barcelona za ta kara da Real Madrid kuma dan wasan gaban nan Neymar Jr. ba zai samu buga wasan na El-Clasico ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Efe ya lashe kyautan kudi da mota a Gasar BBNAIJA

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda

Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda

Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel