Shahararren malamin musulunci zai kawo zo jami'ar BUK

Shahararren malamin musulunci zai kawo zo jami'ar BUK

- Dr Bilal Philips shahararren malamin nan haifaffen kasar Canada da yayi rayuwarsa a kasar Qatar zai kawo ziyara Jami'ar Bayero da ke Kano

- An dai sanya ranar litanin mai zuwa a matsayin ranar da malamin zai zo a kuma karkashin jagorancin cibiyar samar da zaman lafiya da kuma cibiyar Bankin Musulunci ta kasa da kasa (IIIBF)

Shahararren malamin musulunci

Shahararren malamin musulunci

NAIJ.com ta samu labarin cewa Dakta Bilal Philips da duniya tafi sani da Abu Aminah dai zai gabatar da lakca mai taken, GINA KASA TA HANYAR ILIMI a dakin taro na Musa Abdullahi da misalin karfe 10 na safe a ranar Litini.

KU KARANTA: Darikar tijjaniyya ta kaddamar da wani muhimmin shiri

A wani labarin kuma, Shehu Sani ya bukaci Sarkin Kano daya bayyana sunayen mutanen da suka lahanta Arewa – Sarkin Kano yayi gargadin idan Arewa ta cigaba a haka, zata zama matalauciyar yanki.

Sanata dake wakiltar al’ummar Kaduna ta tsakiya kwamared Shehu Sani ya bayyana cewar mutanen Arewa sun gaji da yadda ake basu labarin talaucin su, kamata yayi a sama musu da mafita.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Nan ma dai sunan Allah ne aka gani a jikin iccen zogale

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Aisha Buhari zata karbi baƙoncin Buhari, Osinbajo tare da Ministocin Najeriya a ofishinta

Aisha Buhari zata karbi baƙoncin Buhari, Osinbajo tare da Ministocin Najeriya a ofishinta

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?
NAIJ.com
Mailfire view pixel