JAMB ta kara kwanakin rijistan jarabawan da makonni 2

JAMB ta kara kwanakin rijistan jarabawan da makonni 2

- Hukumar jarabawan shiga jami'oin Najeriya, JAMB ta kara kwanakin rijistan jarabawan da sati 2

- Jaridar Punch ta bada rahoton cewa JAMB ta alanta wannan ne a yau Asaba

- Game da rahoton, za'ayi jarabawan yanzu ranan 13 zuwa 20 ga watan Magu

JAMB ta kara kwanakin rijistan jarabawan da makonni 2

JAMB ta kara kwanakin rijistan jarabawan da makonni 2

Mai rijista kuma Shugaban JAMB, Farfesa Ishaq Oloyede, ya bayyana wannan ne a wata hira a ranan asabar.

KU KARANTA: Sojin Najeriya 4 sun hallaka a harin Bam

Oloyede yace jarabawan sharen faggen da aka shirya, anyi ne domin jahhaza daliban ga ainihin jarabawan.

Yace daliban da suka biya kudin jarabawan sharen faggen ne kawai zasu rubuta.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel