Wani mutum ya hallaka mahaifiyarsa bayan ta kama shi yana kokarin ma ‘yarsa fyade

Wani mutum ya hallaka mahaifiyarsa bayan ta kama shi yana kokarin ma ‘yarsa fyade

- Matashi ya hallaka mahaifiyarsa a jihar Edo

- Ya kashe ta ne lokacin da tayi ram da shi yana kokarin yima haifaffiyar cikinsa fyade

Wani mutum ya hallaka mahaifiyarsa bayan ta kama shi yana kokarin ma ‘yarsa fyade

Wani mutum ya hallaka mahaifiyarsa bayan ta kama shi yana kokarin ma ‘yarsa fyade

Wani matashi dan shekara 35 mai suna, Segun Odihiri, ya hallaka mahaifiyarsa, Maria Odihiri a garin Uzeba, karamar hukumar Owan ta yamma na jihar Edo saboda tayi masa fada akan kokarin yima yarinyarsa fyade.

Wannan hadarin da ya faru a unguwan jiya inda makwabta suka cika wurin domin shaida abinda ya faru sun ga gawan mahaifiyar a kasa.

KU KARANTA: Sanakarau na cigaba da hallaka mutane a Najeriya

Wani idon shaidah , Mr Ekemeiren Ojekhugbo ya bayyanawa manema labarai cewan Segun ya kashe mahaifiyarsa ne saboda ta fadawa Jama'a yayi kokarin yima yarinyarsa fyade.

Mr Ekemeiren Ojekhugbo yace an damkeshi ne yayinda yake Kokarin jefar da gawanta.

Idon shaidah ya ce: Rikicin ya fara ne lokacin da Segun ke Kokarin yima yarinyarsa fyade sai mahaifiyarsa tayi ram da shi. Saboda kunya, sai ya fitar da adda ya fille mata kai.

Wasu matasa ne suka kama shi duk da cewan su ma ya sassare su."

A yanzu dai yana tsare a ofishin yan sandan karamar hukumar onwa west kuma an fara bincike cikin al'amarin.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Aisha Buhari zata karbi baƙoncin Buhari, Osinbajo tare da Ministocin Najeriya a ofishinta

Aisha Buhari zata karbi baƙoncin Buhari, Osinbajo tare da Ministocin Najeriya a ofishinta

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?
NAIJ.com
Mailfire view pixel