TUNATARWA: Ranar da yan ta'addan Boko Haram sun kai tawagarna hari - Buratai (HOTUNA)

TUNATARWA: Ranar da yan ta'addan Boko Haram sun kai tawagarna hari - Buratai (HOTUNA)

- Laftanar Janar Tukur Buratai ne shugaban hafsan sojin kasa da yana yi yunkurin ya karshe iri-irin abubuwa da suke kawo rashin isasshen tsaro a Najeriya musamman a yankin Arewa maso gabas

- Buratai yace ba zai manta da ranar da wasu daga cikin kungiyar yan Boko Haram suka so kashe shi tare da wasu sojojin kasa

TUNATARWA: Ranar da yan ta'addan Boko Haram sun kai tawargarna hari - Buratai

Tukur Buratai

Hafsan sojin kasa yana tununi akan rayuwar sojoji. Acikin zuciyarsa, yace, akwai wasu sojin da ba zasu gama kamar yadda manyan sojoji ba. Akwai wasu daga cikin sojojin da ba zasu ci abinci ko sha ruwa ba.

KU KARANTA KUMA: HIRA TA MUSAMMAN: Yadda na auri yan matan Chibok 2 - Kwamandan yan ta'addan Boko Haram

Ya kara tunawa cewa wannan ne rayuwar aikin sojin.

TUNATARWA: Ranar da yan ta'addan Boko Haram sun kai tawagarna hari - Buratai

Buratai tare da manyan rundunar sojin kasa

Shugaban hafsan sojin kasa yace yana tunani wasu dakarun da sun rasa ransu saboda suka kare ransa a fagen fama. Ya kara fada yana tina wani Birgadiya Janar da ya shiga harsasanyan kungiyar Boko Haram.

Buratai ya bayyana: ''Ina tare da su (rundunar sojin kasa) yayinda mayakan Boko Haram sun ci kwanton tawagarna. A maimakon dakarun ta koma garin Maiduguri. Nace, a'a! Muna hada. Ba zan koma ba. Nace, mu duk, zamu fuskanta yan ta'addan.''

TUNATARWA: Ranar da yan ta'addan Boko Haram sun kai tawagarna hari - Buratai (HOTUNA)

Buratai yana bayyana wani abu

Idan za'a iya tunawa, jaridar NAIJ.com ta rahoto a lokacin da kokarin hafsan sojin da dakarun ne ta rage ayyukan kungiyar masu hallaka a yankin Arewa maso gabashin kasa. Da kuma, gidajen labarai daban-daban sun ruwaito akan lamarin

TUNATARWA: Ranar da yan ta'addan Boko Haram sun kai tawargarna hari - Buratai

Shugaban hafsan sojin kasa Laftanar Tukur Buratai

Da gaske, haka ne wani labari. Buratai ne ya kai rundunar sojin kasa da sun shiga artabu da yan kungiyar Boko Haram.

Yan ta'addan sun kai farmaki akan tawagar Buratai a tsawon kilomita 45 daga garin Maiduguri, wani birnin jihar Borno.

Tun wancan lokaci, sojin sun ci gaba samu nasarori a yaki da ta'addanci. An samu wannan labari daga cikin jaridar The Nation.

Ku biyo mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Da anan https://twitter.com/naijcomhausa

Ku kalli bidiyon yan matan Chibok

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel