Hukumar EFCC ta gano N400 million a wata kufai a jihar Legas (Hotuna)

Hukumar EFCC ta gano N400 million a wata kufai a jihar Legas (Hotuna)

Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta gano kudi akalla N400 million a wata shago na kasuwan canj a jihar Legas

YANZU-YANZU : Hukumar EFCC ta gano N400 million a wata kwafai a jihar Legas

Kudinda aka gano a kufai

Wannan abu na faruwa ne kimanin wata daya da gano wasu makudan kudi a babban filin jirgin saman jihar Kaduna.

Hukumar ta gano kudi N448, 850,000 a wata shago da ke LEGICO Shopping Plaza, Ahmadu Bello Way, Victoria Island, Lagos.

kudaden na boye cikin jakukuna wanda aka fi sani da Ghana Must Go jerin N500 da N1000 inda akae jiran canza su.

Hukumar EFCC ta gano N400 million a wata kufai a jihar Legas

Hukumar EFCC ta gano N400 million a wata kufai a jihar Legas

KU KARANTA: Dalilin da yasa nayi fushi a taron mu da Jonathan - Modu Sherrif

Jaridar NAIJ.com ta tattaro cewa hukumar ta bayyana wannan abu ne a daren Juma’a misalin karfe 8 a shafin ra’ayi da sada zumuntarta cewa ta gano makudan kudi a wata kwafai.

Hukumar EFCC ta gano N400 million a wata kufai a jihar Legas

Hukumar EFCC ta gano N400 million a wata kufai a jihar Legas

A yanzu dai, hukumar EFCC ta fara binciken mamallakin kudin kuma babu wanda ya gabato domin cewa na shi ne.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?_rdr#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose
NAIJ.com
Mailfire view pixel