Buhari da Saraki sun hadu a Masallaci

Buhari da Saraki sun hadu a Masallaci

A yau Juma’a. 7 ga watan Afrilu, manyan jami’an gwamnati sun hadu a masallacin Juma’an fadar shugaban kasa Aso Villa

Labarai cikin hotuna : Buhari, Saraki, Hameed Ali, Lawal Daura da sauran manyan jami’an gwamnati sun hada a Masallaci

Buhari da Saraki a masallaci

Daga cikin kusoshin sune shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki; Shugaban hukumar Kwastam, Hameed Ali; Shugaban hukumar DSS, Lawal Daura da ministan harkokin cikin gida AbdulRahman Dambazzau.

KU KARANTA: Kemi Adeosun da Udo Udoma su bayyana a majalisa

Labarai cikin hotuna : Buhari, Saraki, Hameed Ali, Lawal Daura da sauran manyan jami’an gwamnati sun hada a Masallaci

Labarai cikin hotuna : Buhari, Saraki, Hameed Ali, Lawal Daura da sauran manyan jami’an gwamnati sun hada a Masallaci

Labarai cikin hotuna : Buhari, Saraki, Hameed Ali, Lawal Daura da sauran manyan jami’an gwamnati sun hada a Masallaci

Labarai cikin hotuna : Buhari, Saraki, Hameed Ali, Lawal Daura da sauran manyan jami’an gwamnati sun hada a Masallaci

Zaku tuna cewa majalisar dattawa tayi rikici da Kanal Hameed Ali akan harajin kudin motoci da kuma sanyan Inifam.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

NAIJ.com
Mailfire view pixel