Gwamnan Jihar Kebbi da ayarinsa sun shiga dakin Ka’abah mai tsarki a Mecca (Hotuna)

- Gwamnan jihar Kebbi, sanata Abubakar Atiku Bagudu da ayarinsa sun ziyarci dakin Ka’abah da ke Mecca

- Sun kasance cikin wayanda hukumar Saudiyya ta bude wa dakin mai tsarkin don gudanar da ibada

A ranar Alhamin, 6 ga watan Afrilu gwamnan Jihar Kebbi, sanata Abubakar Atiku Bagudu da ayarinsa sun kasance daga cikin wadanda suka samu damar shiga cikin dakin Ka’abah mafi tsarki a addini musulunci da ke mecca a kasar Saudiyya.

KU KARANTA KUMA: ‘Mun gaji da surutu, mafita muke nema’ – Shehu Sani

Dubi hotuna a kasa:

Gwamnan Jihar Kebbi da ayarinsa sun shiga dakin Ka’abah mai tsarki a Mecca (Hotuna)

Gwamnan Abubakar Atiku Bagudu da tawagarsa a lokacin da suke shiga dakin Ka'abah

Gwamnan Jihar Kebbi da ayarinsa sun shiga dakin Ka’abah mai tsarki a Mecca (Hotuna)

Gwamnan Bagudu a lokacin da ya ke fitowa daga dakin Ka'abah

Gwamnan Jihar Kebbi da ayarinsa sun shiga dakin Ka’abah mai tsarki a Mecca (Hotuna)

Gwamnan Bagudu da uwargidansa a Mecca

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ga bidiyon inda sunan Allah ya bayyana a jikin itacen moringa.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

NAIJ.com
Mailfire view pixel