Dan tsohon shugaban kasa Abdulsalami Abubakar na shirin aure

Dan tsohon shugaban kasa Abdulsalami Abubakar na shirin aure

Dan tsohon shugaban kasa Adulsalami Abubakar, Umar na shirin aure sannan kuma hotunan auren sa sun kayatar matuka.

Dan tsohon shugaban kasa Abdulsalami Abubakar na shirin auren Hadiza Gummi
Daga hagu Abdusalami Abubakar, dansa Umar da kuma amaryarsa Hadiza

Tsohon shugaban kasa Alhaji Abdulsalami Abubakar ya kasance tsohon janar din soja wanda ya gaji Sani Abacha a matsayin shugaban kasa a mulkin soja na 8.

KU KARANTA KUMA: Ana neman wani Ministan Buhari da karfi da yaji

Legit.ng ta san cewa yana da dalilin yin murna kamar yadda daya daga cikin kyawawan ‘ya’yansa maza Umar Abubakar ke shirin auren masoyiyarsa Hadiza.

Dan tsohon shugaban kasa Abdulsalami Abubakar na shirin aure
Umar Abdulsalami da amaryarsa Hadiza

Ma’auratan sun saki kyawawan hotunan aurensu kamar yadda zasuyi aure a ranar 15 ga watan Afrilu a garin Minna. Muna taya su murna.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Shin zaka iya auren matar da ta grime ka ko mijin da bai kai ki ba? Kalli wannan bidiyon

Asali: Legit.ng

Online view pixel