Tsammani wanda tana da nasaba da jami'an INEC da aka kama domin magudin zaben

Tsammani wanda tana da nasaba da jami'an INEC da aka kama domin magudin zaben

- Nwosu da kuma sauran mutane da an zargi, Yisa Adedoyin da Tijani Bashir aka gufanar da

- Kun mallaki miliyan N264,880,000 wanda ya kamata ku san kudin ba halal ba ne

- Adaku Ngbangba ya roƙe kotu ya ba wa abokin cinikinshi beli a kan ya yarda da laifinshi

- Sauran masu kare kansu 2 da na 3, Adedoyin da Bashir, basu amsa laifin da ake tuhumarsu

Har yanzu, Diezani Allison Madueke na kan gudu akan zargin cin hanci da rashawa

Har yanzu, Diezani Allison Madueke na kan gudu akan zargin cin hanci da rashawa

Allison Madueke, ministan man fetur na tsohon shugaban Goodluck Jonathan ta alankata tare da wasu ‘yan jami’an INEC da aka zargi da maganan cin hanci a lokacin zaben shekara 2015 wanda jami’yyar PDP suka rasa da mulki ya fado a hannu ‘yan jami’yyar APC.

Christian Nwosu yana daga cikin mutane 3 ‘yan jami’an INEC da Hukumar Laifukan na tattalin arziki EFCC suka gufanar da a ranar Laraba, a gaban alkali MB Idris na babbar kotun tarayya a Ikoyi, Legas, a kan wasu caji 7 na samun tukwici da yake miliyan N265.

KU KARANTA: DA DUMI DUMI : Gwamnatin jihar Kaduna ta kaddamar da sabuwar manhajar lura da ma’aikatan gwamnati

Nwosu da kuma sauran mutane da an zargi, Yisa Adedoyin da Tijani Bashir aka gufanar da, a ranar 27 ga watan Maris domin wai sun karbi cin hanci daga Alison-Madueke.

NAIJ.com ya ruwaito kamar yadda daya daga cikin zargin cajin ya ce: "Dõmin ke, Ms. Diezani Allison - Madueke (har yanzu a kan gudu), Christian Nwosu, Yisa Olanrewaju Adedoyin da Tijani Bashir a kan ko game da ranar 27 ga ranar Maris, 2015, kun mallaki miliyan N264,880,000 wanda ya kamata ku san ba kudin halal ba ne.”

KU KARANTA: YANZU-YANZU : Ali Modu Sherrif ya fita a fusace yayinda ake ganawa da Jonathan

Sauran masu kare kansu 2 da na 3, Adedoyin da Bashir, basu amsa laifin da ake tuhumarsu. Duk da haka, Mista Nwosu, ya amsa laifin da aka caje shi da.

Lauya na Nwosu , Adaku Ngbangba ya roƙe kotu ya ba wa abokin cinikinshi beli a kan ya yarda da laifinshi. Ya kara da cewa "na farko da zai aikata laifi kenan. Ya sa shekaru 20 a sabis, kuma yana da gaskiya, ina roƙon kotu, ya ba shi beli a kan sharuddan."

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan bidiyo na nuna ma'aikatan jami'an INEC da ana zargi da laifin cin hanci da rashawa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel