DA DUMI DUMI : Gwamnatin jihar Kaduna ta kaddamar da sabuwar manhajar lura da ma’aikatan gwamnati

DA DUMI DUMI : Gwamnatin jihar Kaduna ta kaddamar da sabuwar manhajar lura da ma’aikatan gwamnati

- Mutanen jihar Kaduna zasu iya lura da da ayyukan ma’aikatan gwamnati a yanzu

- Gwamnatin jihar tace manhajar zata taimaka wajen sanin ma’aikacin da baya aikinsa yadda ya kamata

DA DUMI DUMI : Gwamnatin jihar Kaduna ta kaddamar da sabuwar manhajar lura da ma’aikatan gwamnati

DA DUMI DUMI : Gwamnatin jihar Kaduna ta kaddamar da sabuwar manhajar lura da ma’aikatan gwamnati

Game da cewar gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’ I, gwamnatin jihar zata kaddamar da sabuwar manhajar yanan gizo domin lura da aikin ma’aikatan gwamnati a jihar.

Yayinda yake magana a taron shirin tattalin arziki da sanya hannun jari na jihar wato (KADInvest 2.0, El Rufa’I yace manhajar mai suna; IDO da KUNNE zai taimaka wajen zama sila tsakanin mutanen jihar da gwamnati.

KU KARANTA: Ana cikin ganawar PDP Ali Modu Sherrif ya ita ya basu waje

NAIJ.com ta tattaro cewar bukatan manhajar ta zo ne lokacin da gwamnatin jihar ta bukaci tattaunanwa da mutanen jihar daya bayan daya. Yace:

“Muna son demokradiyantar da yadda mutanenmu zasu same mu. Wannan manhaja zai samu kyauta a cikin wayoyin salulan ku”.

Idan kaje ko wani ma’ aikata kuma wani ma’aikaci ya cima mutunci, kawai ka dauki hotonsa ta turo mana.

Muna kira ga mutane suyi amfani da wannan manhaja wajen duba wasu ayyukan gwamnati a fadin jihar domin bayyana ra’ayoyinsu game da ayyukan.”

Zaku tuna cewa NAIJ.com ta kawo muku labarin shirin KadInvest 2.0 na jihar Kaduna inda manyan mutane suka hallata irinsu sarkin Musulmi, Sarkin Kano, da sauran su.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel