Adams Oshiomole ya kawo ziyaran ban girma fadar Aso Rock

Adams Oshiomole ya kawo ziyaran ban girma fadar Aso Rock

- Tsohon gwamna Adams Oshiomole ya kawo ma shugaba Buhari ziyara

- Ya kawo masa kyautan wata kwalin hoton da sukay lokacin yana gwamna

YANZU-YANZU : Adams Oshiomole ya kawo ziyaran ban girma fadar Aso Rock

YANZU-YANZU : Adams Oshiomole ya kawo ziyaran ban girma fadar Aso Rock

A yau ne Alhamis, 6 ga watan Afrilu, 2017 tsohon gwamnan jihar Edo, Kwamred Adams Oshiomole ya kawo ziyara ga shugaban kasa Muhammadu Buhari

Shugaba Buhari ya karbi bakuncinsa ne a fadar shugaban kasa Aso Rock da ke birnin tarayya Abuja.

KU KARANTA: Sanatoci sun bukaci Buhari ya soke laifukan Saraki

Mai magana da yawun shugaban kasa, Mr. Femi Adesina, ne ya bayyana hakan a shafin ra’ayi da sada zumuntarsa ta Fezbuk da ranan nan.

NAIJ.com ta baku rahoton cewa tsohon shugaban kasa, Yakubu Gowon, ya kaiwa shugaba Buhari ziyara fadar shugaban kasa a Abuja.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel