Shugaba Buhari najin dadin gudanar da mulki tare da mu - Bukola Saraki

Shugaba Buhari najin dadin gudanar da mulki tare da mu - Bukola Saraki

Shugaban majalisar dattawa Sanata Abubakar Bukola Saraki yace akwai dangantakar aiki tsakanin majalisar dattawa da fadar shugaban kasa, sabanin yadda wasu 'Yan Nijeriya ke tunanin cewa akwai baraka tsakanin bangarorin biyu.'

Bukola Saraki

Bukola Saraki

NAIJ.com ta tattaro cewa Sanata Bukola saraki ya bayyana hakan ne ga wakilan kafofin yada labaru na Fadar Shugaban kasa jim kadan bayan wata ganawa da Shugaba Muhammadu Buhari, inda suka tattauna akan muhimman abubuwan da suka shafi gudanar da mulkin kasa.

Sanata Saraki yace zasu ci gaba da bayar da gudunmuwar su domin ci gaban kasa.

KU KARANTA: Shugaba Buhari ya bada umurnin gina hanyoyi 36

A wani labarin kuma, Sanata mai wakilai mazaban Katsina ta tsakiya, Umar Ibrahim Kurfi, ya bayar da kudi miliyan N5.5 domin yi ma matasa 1000 rijistan jarabawan Jamb na shekaran nan. Daliban na rubuta jarabawan Jamb Kurfi, wanda yayi wannan bayani a jiya yayinda yake hira da manema labarai a jihar Katsina yace matasan kananan hukumomi 11 da ke karkashin mazabarsa ne zasu amfana.

Kana ya bayyana cewa duk wanda ya samu nasara a jarabawan zai samu shiga shirin garabasan daukan nauyin karatunsa domin habaka ilimi a jihar.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Nan ma dai garin Daura ne mutane na murnar dawowar shugaba Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose
NAIJ.com
Mailfire view pixel