An kama Ahmed Musa a kasar Ingila saboda ya doki matar sa

An kama Ahmed Musa a kasar Ingila saboda ya doki matar sa

- An kama Ahmed Musa a kasar Ingila saboda ya doki matarsa Jamila

- NAIJ.com ta samu labarin cewa yan sandan Landan sun kama shi da misalin karfe daya na daren ranar Laraba, 5 ga watan Afrilu

- Rahotanni sun nuna an saki dan wasan kwallon kafar daga baya ba tare da caji ba

An kama Ahmed Musa a kasar Ingila saboda ya doki matar sa

An kama Ahmed Musa a kasar Ingila saboda ya doki matar sa

Kungiyar kwallon kafar Super Eagles da Leicester City sun gabatar da cewa an kama Ahmed Musa a kasar Ingila kan zargin cewa ya doki matarsa Jamila.

NAIJ.com ta samu labarin cewa yan sandan sun isa gidansa na £850,000 mai dakuna biyar a Countesthorpe, Leicestershire.

An kama Ahmed Musa a kasar Ingila saboda ya doki matar sa

Ahmed Musa da matar sa Jamila

A cewar rahoton, jami’an yan sandan sun isa gidansa a cikin daren ranar Laraba, sakamakon karar da aka kai masu na cin zarafi a cikin gida, yan wasu sa’oi bayan bangaren sa sunyi nasarar lashe gasar kwallo 2-0 a kan Sunderland.

KU KARANTA KUMA: Babban malamin musulunci Sheikh Alhassan Saeed ya rasu

An bayyana cewa Jamila, wacce ta kasance uwar ‘ya’yan Ahmed Musa guda biyu na ta ihu kafin makwabta suka sanar da jami’an yan sanda.

A halin da ake ciki, an tsaki tsohon dan wasan na Kano Pillars mai shekaru 24 ba tare da caji ba bayan ya yi wasu yan sa’oi a karkashin kulawar yan sandan.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Bidiyon kwallon kafa da NAIJ.com ta kawo maku:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato

Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato

Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato
NAIJ.com
Mailfire view pixel