Kakakin Majalissar, mataimakin sa da wasu mutum 2 sun koma APC

Kakakin Majalissar, mataimakin sa da wasu mutum 2 sun koma APC

Hudu daga cikin manyan jigajigan majalissar dokokin jihar Ondo sun sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyya mulki ta APC.

Kakakin Majalissar Ondo

Kakakin Majalissar Ondo

NAIJ.com ta samu labarin wadanda suka sauya shekar sun hada da sabon kakakin majalissar, Bamidele Oleyeloogun; da mataimakinsa, Iroju Ogundeji; tsohon kakakin majalissar, Ayodeji Arowele da kuma Segun Ajimotokin.

A tabakin sabon kakakin a jawabin sa na mika wuya a gidan gwamnatin jihar Ondo, ya bayyana cewa , sun dawo jam'iyyar APC ne domin tabbatar da mafarkin da yan jihar suka dade suna yi na kawo ayyukan ci gaban jihar.

KU KARANTA: Majalisa ta kira wadanda ta dakatar

A wani labarin kuma, Akwai Alamun Raba Gari tsakain Majalisar Wakilan Nigeriya da ta Dattawa akan takun sakar dake tsakanin Majalisar Dattawan Fadar Shugaban Nigeriya.

Tun bayan kin amincewa da Ibrahim Magu, a matsayin shugaban hukumar yaki da masu bata dukiyar kasa ta EFCC, da shugaba Buhari, ya turawa majalisar har sau Biyu, ‘yan majalisar dattawan ke shan suka daga ‘yan Najeriya.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Shi kuma wannan matashin jam'iyyar ta APC yayi wa kaca-kaca

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda

Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda

Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel