Tsammani wanda yan gudun hijira a Abuja daga mazabar gundumar na Ali Ndume suna ba goyon baya game da dakatar da shi daga majalisar dattijai

Tsammani wanda yan gudun hijira a Abuja daga mazabar gundumar na Ali Ndume suna ba goyon baya game da dakatar da shi daga majalisar dattijai

- Ndume bai taba ziyarci garinsu ko da yake yana wakiltar su nan da tsawon shekaru 4

- Bai taba yi wani abu domin su duk da cewa yana wakiltar su

- Basu gan dalili da ba za su amince da yadda aka dakatar da shi ba

Wa zai goyi bayan sanata Ali Ndume game da maganan dakatar da shi da majalisar dattawa suka yi yi?

Wa zai goyi bayan sanata Ali Ndume game da maganan dakatar da shi da majalisar dattawa suka yi

Wasu ‘yan gudu hijirar sun bayyana cewa, da aka tambayesu, suyi zanga-zanga na nuna goyon bayan wa Sanata Ali Ndume, sun ƙi su yi.

KU KARANTA: Annobar Sanƙarau: ‘Allah ne yayi fushi damu saboda yawan aikata saɓo’ – Gwamna Yari, Haka ne kuwa?

A cikin bidiyo, mutane masu gudun hijirar da suke Abuja sun bayyana cewa da aka tambayesu, su nuna rashin dadin su ga Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki, da majalisar dattijai a kan dakatar da Ndume da suka yi, sun ki, saboda Ndume bai taba ziyarci garinsu ko da yake yana wakiltar su nan da tsawon shekaru 4.

KU KARANTA: Jama’a sun yi ca a kan wani Gwamnan Arewa

Yadda NAIJ.com ya ruwaito, ‘yan gudu hijiran sun ce sun yi murna da aka dakatar da Ndume. Sun ce bai taba yi wani abu domin su duk da cewa yana wakiltar su. Domin haka, basu gan dalili da ba za su amince da yadda aka dakatar da shi ba.

Sun nuna godiya ga Sanata Dino Melaye domin yana yãƙi ta hanyarsu ne kuma Ali Ndume bai cancanci goyon bayan su ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan bidiyo na nuna 'yan gudun hijira suna murna a dakatar da Ndume

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel