Rai dangin goro: Yadda uwargidar shugaba Buhari take hutawa a fadar shugaban kasa (Hotuna)

Rai dangin goro: Yadda uwargidar shugaba Buhari take hutawa a fadar shugaban kasa (Hotuna)

Uwargidar shugaban kasa Aisha Buhari na samun nishadi ne a kullum idan tana kallon wani aikin da yar autan ta ke yi mai ban sha’awa.

Rai dangin goro: Yadda uwargidar shugaba Buhari take samun hutawa a fadar shugaban kasa (Hotuna)

Aisha Buhari tana kallon hotunan Hanan

Aisha Buhari na da yara hudu, kuma tana iya kokarinta a matsayinta na uwa don ganin ta tarbiyyanatar dasu akan hanya madaidaiciya, yaran nata sun hada da Halima, Yusuf Zahrar da Hanan.

KU KARANTA: ‘Ina so Buhari ya sake tsayawa takarar shugaban kasa a 2019’ – El-Rufai

Rai dangin goro: Yadda uwargidar shugaba Buhari take samun hutawa a fadar shugaban kasa (Hotuna)

Hanan Buhari

Yarinyarta Zahra wanda ta auri dan hamshakin attajiri Mohammed Indimi ta watsa wasu hotunan mahaifyar tata a lokacin da take kallon wasu hotunan kanwarsu Hanan.

Ita dai Hanan tana da sha’awar dauke dauken hotuna, wanda hakan ya sanya yan uwanta suke yi mata lakabi da suna ‘Mai daukan hoton gida’.

Rai dangin goro: Yadda uwargidar shugaba Buhari take samun hutawa a fadar shugaban kasa (Hotuna)

Aisha Buhari

Hakan yasa a duk lokacin da Aisha Buhari ke kallon hotunan da Hanan ta dauka, sai ta cika da farin ciki da annushuwa tare da yaba irin basirar Hanan. Ko a baya ma sai da NAIJ.com ta dauko muku rahoton ire iren hotunan da Hanan ke dauka.

Rai dangin goro: Yadda uwargidar shugaba Buhari take samun hutawa a fadar shugaban kasa (Hotuna)

Hajiya AIsha

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ga wani hazikin yaro dan Najeriya daya kware wajen zanen mutane, duba ka gani:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel