Wani Gogaggen a Kannywood ya samu lambar yabo kwanan nan

Wani Gogaggen a Kannywood ya samu lambar yabo kwanan nan

- Ali Nuhu ya samu yabon ranar Jumma'a da dare, a Birnin tarraya Abuja

- Ali Nuhu, haifefen jihar Gombe wanda magoyan shi suka saba kira "sarkin Kannywood"

- su taurarun nishadi da aka ba yabon ne domin gudunmawar su wajen tabbatar da zaman lafiya

Ali Nuhu da Sothenes Ayuba sun karbi lambar yabo na PAA

Ali Nuhu da Sothenes Ayuba sun karbi lambar yabo na PAA

Gogaggen dan Kannywood Ali Nuhu da kuma farkon dan kamanci daga Arewa, Sosthenes Ayuba ne aka girmama a lambar yabo na zaman lafiya karin 2017 na arewacin Najeriya ‘Northern Nigeria Peace Awards’ (NNPA).

Ali Nuhu ya samu yabon ranar Jumma'a da dare, a Birnin tarraya Abuja a taron da kungiyar Jakadan zaman lafiya dake inganta kasa da zaman lafiya da haɗin kai suka shirya.

KU KARANTA: Kasar Birtaniya za ta falasa koi; Za ta bayyana dukiyoyin ‘yan Najeriya da ke kasar a 2018

Ali Nuhu, haifefen jihar Gombe wanda magoyan shi suka saba kira "sarkin Kannywood", ya samu lambar yabo na ɗan wasan kwaikwaiyo na Arewa na bana. Sothenes Ayuba, wanda ya fito daga Jihar Kaduna, kuma shugaban ‘yan barkwanci na Abuja. NAIJ.com sun samu labari cewa, an girmama shi da lambar yabo NAIJ.com sun samu labari cewa, an girmama shi da lambar yabo "dan kamancin Arewan Najeriya na bana". Sauran wanda sun karɓi yabo na zaman lafiya su ne Angela Twani matsayin

"Yar kasuwar nishaɗin Arewa na bana", da Rachel Bakam girmama a matsayin yar gabatarwa kan TV na Arewacin Najeriya na bana ."

A cewar Mista Kinsley Amafibe, direkta na aikin PAA, ya ce an zabe su taurarun nishadi da aka ba yabon ne domin gudunmawar su wajen tabbatar da zaman lafiya ta amfani da dandali na sana'a.

KU KARANTA: Mahaifi na ne yayi mini cikin – Yarinyar da ta jefa jaririyarta cikin rijiya

Ya ce masu karɓa sun aka hannu a karimcin agaji a tsawon shekaru da suka ciyar zaman lafiya, ilimi, da kuma zamantakewa jituwa, wanda ya yi daidai da manufofin PAA.

Yana cewa: "Wadannan Tsohon soji sun bayar da gudunmawar da yawa a cikin ginin da kuma dawo da zaman lafiya a arewa yin amfani da nisha. "Masana'antu nisha a Najeriya ya zama daya daga abubuwan dake kawo farin ciki ga yan Najeriya da muhimmanci makullin don zaman lafiya, duk da kabilanci da addini bambance-bambance.”

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan ThinTallTony 'big brother naija na cewa matarsa ta​​ce masa ya yi karya game da matsayin aure

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Aisha Buhari zata karbi baƙoncin Buhari, Osinbajo tare da Ministocin Najeriya a ofishinta

Aisha Buhari zata karbi baƙoncin Buhari, Osinbajo tare da Ministocin Najeriya a ofishinta

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?
NAIJ.com
Mailfire view pixel