Mahaifi na ne yayi mini cikin – Yarinyar da ta jefa jaririyarta cikin rijiya

Mahaifi na ne yayi mini cikin – Yarinyar da ta jefa jaririyarta cikin rijiya

Hukumar yan sandan jihar Bauchi ta damke wani mutum mai suna, Abdulkadir Mohammed, a karamar hukumar Gamawa na jihar Bauchi tare da diyarsa, Dije, kan laifin Kokarin kisan kai.

Mahaifi na ne yayi mini cikin – Yarinyar da ta jefa jaririyarta cikin rijiya

Mahaifi na ne yayi mini cikin – Yarinyar da ta jefa jaririyarta cikin rijiya

Kana kuma ana tuhumar Abdulkadir Mohammed da laifin lalata da yarinyar sa mai suna, Dije Abdulkadir.

Bayan anyi abin kunyan da haihu, sai suka hada baki a jefa jaririyar cikin rijiya.

KU KARANTA: Kiristoci sun baiwa Hausawan Ile-ife kudade kyauta

Kwamishanan yan sandan jihar, Garba Umar, yayinda yake tabbatar da labarin yace:

“ Yarinyar ta haifi jaririya kuma ta jefar cikin rijiya da niyyar kashe ta. Amma Allah ya kiyaye wasu mutane sun karaso da wuri sun ceci rayuwarta.”

“Yarinyar ta bayyana cewa mahaifinta ne yayi mata ciki kuma sun amince su yarda jaririyar. Yanzu dai za'a gurfanar da su a kotu.”

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?_rdr#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel