Ba don shugaba Buhari ba, Allah kawai ya san yadda Najeriya za ta kasance yanzu – Inji wani tsohon gwamna

Ba don shugaba Buhari ba, Allah kawai ya san yadda Najeriya za ta kasance yanzu – Inji wani tsohon gwamna

Wani jiggon jam’iyyar mai mulki APC kuma tsohon gwamnan tsohuwar Jihar Cross Ribas, Cif Don Etiebet ya yaba wa shugaba Buhari kan manufofinsa na ci gaban yankin Neja Delta da kuma kasar baki daya.

Tsohon ministan albarkatun man fetur, tsohon gwamnan tsohuwar Jihar Cross Ribas, kuma shugaban, jam’iyyar APC na jihar Akwa Ibom, Cif Don Etiebet, ya yaba wa shugaba Muhammadu Buhari ma manufofin gwamnatin sa da kuma al'amurran da suka shafi ci gaban yankin Neja Delta. Inji NAIJ.COM.

KU KARANTA: Tsohon shugaban kasa, Gowon ya kai ma Buhari ziyara (Hotuna)

Cif Etiebet ya ce, shawarar shugaba Muhammadu Buhari kan matsalolin yankin Neja Delta za su taimaka wajen ci gaban yankin. A daya daga cikin wadannan al'amarin shine bada umurnin tsabtace kasar Ogoni.

Ya ce shugaban ya san muhimmancin yankin Neja Delta.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ga bidiyon dawowar shugaba muhammadu Buhari daga Landan.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda

Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda

Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel