To fa! Wani gwamna a Arewa ya nada mataimaka 170

To fa! Wani gwamna a Arewa ya nada mataimaka 170

Gwaman jihar Filato wanda ke a yankin arewa ta tsakiya Simon Bako Lalong ya nada mataimaka na musamman daga dukkan kananan hukumomin jihar 17 da suka kai yawan 170.

Gwamnan Filato

Gwamnan Filato

NAIJ.com ta tattaro cewa babu wani takaimai aikin da wadannan mataimaka na musamman din za suyi wanda ya wuce yiwa Gwamnan da jam'iyyar APC ta jihar kamfe musamman ma wajen siyasa.

KU KARANTA: Za'a gurfanar da NNPC ga EFCC

Takardar da ke dauke da sanarwar nadin nasu ta fito ne daga ofishin Sakataren Gwamnatin jiha inda kuma ko wanne daya daga cikin su zai rika ansar albashin da yakai na N198,300.

Haka zalika ma ko wanne daya daga cikin mataimakan zasu dauki mutum biyu aiki a matsayin masu taimaka masu suma.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Kila ma saboda haka ne wannan dan Njeriya ya koka game da yan siyasar mu

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel