Tsohon dan takaran gwamna a PDP, da mutane 500 sun sheke APC

Tsohon dan takaran gwamna a PDP, da mutane 500 sun sheke APC

- Wani tsohon dan takaran gwamna a PDP a jihar Akwa Ibom, Ime Ekanem, ya canza sheka zuwa APC

- Ekanem ya sheke tare da mabiyansa 500

- Yace ya koma APC ne saboda itace jami’yya mafi kyau

Tsohon dan takaran gwamna a PDP, da mutane 500 sun sheke APC

Tsohon dan takaran gwamna a PDP, da mutane 500 sun sheke APC

Ima Ekanem, wani tsohon dan takaran gwamna a jihar Akwa Ibom karkashin jam’iyyar PDP ya canza sheka zuwa APC tare da mabiyan 500.

Game da rahoton The Punch, Ekanem ya Alana shekawan sa ne a wata taro a filin firamare a Ibiaku Uruan.

KU KARANTA: Direbobin tanka sun dakatad da yajin aiki

Manyan jigogin jam’iyyar APC yankin sun halarci wanna taro. Ekanem Yace ya koma APC ne saboda itace jami’yya mafi kyau.

Wanda ya musu laale marhabun, shugaban jam’iyyar APC ta unguwan, Etimbuk Mbom, ya jinjinawa musu da wannan mataki da suka dauka na taimakawa wajen cire gwamnatin PDP a jihar a 2019.

Mbom yace kofar jam’iyya na bude ga duk masu niyyan zuwa domin karfafa jam’iiyar domin zaben 2019.

NAIJ.com tana tuna muku cewa kwanakin baya, wasu manyan yan jam’iyyar PDP harda sanata Nelson Effiong da dan majalisan wakilai Emmanuel Ukoette, sun sheke jam’iyyar APC.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda

Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda

Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel